West African Foods: Awara indomie
Awara indomie Ingredients
1 |
Indomie 2 small. |
2 |
Egg. |
3 |
Attarugu. |
4 |
Curry Gino. |
5 |
Maggi. |
6 |
Onga classic. |
7 |
Albasa. |
Cooking Step by Step
Step 1 |
Da farko zaki per boiling din indomie sai kisa a bowl kisa jajjagen attarugu,da albasa da kwai 4 da maggi da curry ki juya shi. |
Step 2 |
Sai ki kulla shi kaman alale a Leda ki daura a wuta. |
Step 3 |
Idan ya dahu kaman 10min sai ki cire shi a Leda sai ki yanka shi. |
Step 4 |
Sai ki kada kwai 4 ki rika sa wa a ciki. |
Step 5 |
Sai ki daura mai a wuta ki fara soyawa. |
Step 6 |
Idan daya side din yayi sai ki juya shi. |
Step 7 |
Done. |