African Dish: Awara with yaji
Awara with yaji Ingredients
1 |
Waken suya. |
2 |
Ruwan tsami. |
3 |
Yaji mai dadi. |
4 |
Cabbage, carrot,cucumber…… Ki yanka su duka. |
5 |
Mai. |
Cooking Instructions
Step 1 |
Ki jika wake kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zaki ga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci. |
Step 2 |
Ki daure ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya amma basai ya soyu sosai ba. |
Step 3 |
Idan zakici saikisa yaji da maggi da kayanki da kika yanka…….zaki iya hadawa da zobonki idan kina bukata…..shikenan. |