
African Cuisine Awara da sauce

African Cuisine: Awara da sauce
Awara da sauce Ingredients
1 | Awara. |
2 | Tarugo. |
3 | Tattasai. |
4 | Tafarnuwa. |
5 | Onion. |
Cooking Guidances
Step 1 | Bayan kin soya awarar ki Sannan ki yi jajjagen Mayan souce dinki sun hada da tarugo, tattasai, albaras, tafarnuwa. |
Step 2 | Sannan kizo ki Dora mai a wuta idan yayi zafi Sai zuba wannan jajjagen kiyi ta mosawa sai kin ga ya soyo daman kinsa su magi sannan ki sauke ki zuba a kan wannan awara wooo so sweet. |