A sarrafa awara(amma kafin a soya)a hada mata attaruhu, albasa da lawashin albasa,gishiri da maggi a marmasa a saka egg da flour a juya sosai,ana saka flour ne dan yayi danko..
Step 3
A mulmula a barbade da flour sai a tsoma a kwai..
Step 4
A soya a mai,a rage wuta dan cikin ya soyu sosai..