African Cuisine: Yam and beans porridge
Yam and beans porridge Ingredients
1 |
Doya ki yanka kana. |
2 |
Alanyahu ki yanka manya. |
3 |
Oil. |
4 |
Beans kiyi per boiled. |
5 |
medium tomatoes… Ki yanka kanan. |
6 |
Tarugu da albasa ki jajjaga. |
7 |
Maggi da curry. |
Cooking Step by Step
Step 1 |
Ki soya mai kisa yankakken tumatir idan ya soyu saikisa ruwa ki sa magi da curry. |
Step 2 |
Idan ya tafasa ki sa doya da wakenki Wanda dama ya kusa nina. |
Step 3 |
Idan ya dahu sai ki sa tarugu da albasa da kikai jajjaga, kisa alanyahu sai ki rufe minti 2 saiki sauke shikenan. |