Ki gyara wakenki ki wanke tas saiki parboiling dinshi da sliced onion..
Step 2
Ki fere doyanki ki yanka sannan ki wanke..
Step 3
Kiyi blending kayan miya tare da albasa..
Step 4
Kiyi heating palm oil saiki zuba kayan miya, maggi, salt, corriander powder and garlic. Ki soyasu kadan saiki zuba ruwa da cray fish ki barshi ya tafaso..
Step 5
Idan ya tafaso ki zuba Parboiled waken ki barshi ya kusan dahuwa saiki zuba doyan idan ta nuna aci dadi lpy..