Da farko zaki sa tukunya akan wuta ki zuba gyarar waken ki yanka albasa a ciki in ya dahu a tace a colander, sae kiyi jajjage and fere doya duk ki aje a gefe.
Step 2
Sae ki daura tukunya a low flame ki zuba palm oil da albasa kadan ki fara frying nashi sae ki zuba jajjagen ki a ciki da garlic naki ya cigaba da soyuwa.
Step 3
In jajjagen sun fara nuna sae ki zuba kifin ki da waken ki juya sae ki kawo doyan ki seasoning,albasa nd ruwa amma ba me yawa ba.
Step 4
Zaki barshi ya dahu har ya,Dan hade jikin sa nd served hot.