Da farko zaki fere dankali saiki yankashi kanana kanana,ki wanke ki dora acikin tukunya saiki zuba gishiri ki rufe,bayan y dawu saiki fasa kwai,ki dauko jajjagen attaruhu,albasa,curry,maggi,thyme ki zuba ki juya,saiki dauko dankali ki zuba.
Step 2
Saiki dauko tandanki ki dora kan wuta,saiki zuba mai,ki bari tayi zafi,bayan tayi zafi saiki zuba hadin wainarki ki bari ta soyu,saiki juya,ki kwashe.