
African Dish Masa!

African Dish: Masa!
Masa! Ingredients
1 | Shinkafar tuwo. |
2 | Yeast. |
3 | Butter. |
4 | Sugar. |
5 | Gishiri. |
6 | Mangyada. |
Cooking Instructions
Step 1 | A jika shinkafar tuwo na awa buyi, a dafa kadan daga cikin jikkaken shinkafan sai a chakuda akai markade. |
Step 2 | A kwaba markaden shinkafar da yeast a ajiye na minti talatin.. |
Step 3 | A narka butter da sugar da gishiri kadan sai a zuba cikin kwabin shinkafar baya ya tashi sai a fara suya. |