Traditional African Foods: Waina
Waina Ingredients
1 |
cupsWhite rice. |
2 |
cupcooked white rice. |
3 |
tspn yeast. |
4 |
onions. |
Cooking Step by Step
Step 1 |
Zaka/ki wanke kofi daya na farin shinkafa sai ki/ka dafa shi idan ya dafu sai ki tuke ki/ka baza shi ga tire don ya sha iska. |
Step 2 |
Zaki/ka wanke kofi hudu na farin shinkafa sai ki hada da wanda aka dafa ki motsa sai kisa yisi a nika su tare. |
Step 3 |
Idan aka dawo daga nika sai a yan ka albasa a zuba a ciki. |
Step 4 |
Sai a barshi a rana yata shi sosai. |
Step 5 |
Sai a kawo tanda nayi waina a saka a kan wuta a diga man gyada sai a zuba kulu a barshi yayi marun marun haka. |
Step 6 |
Za a iya aci da miya ko yaji ko suga. |