African Dish: Sinasir
Sinasir Ingredients
1 |
white rice(soaked over night). |
2 |
rice (cooked). |
3 |
tblsp Yeast. |
4 |
Sugar(ur taste). |
5 |
Salt. |
6 |
Albasa. |
Cooking Instructions
Step 1 |
Na jika shinkafata na tun dare har safe. |
Step 2 |
Sai na dafa 1 cup of rice din. |
Step 3 |
Sai na hada su waje daya da jikakkiyar da dafaffiyar na saka yeast 1 tblspn na bada aka kai markade.. |
Step 4 |
Bayan an kawo sai na saka 1 tblspn of yeast again,sugar, salt, na yanka albasa na saka hannu na najuya sosai sai na kaishi rana Dan ya tashi.. |
Step 5 |
Bayan 1hour daya sai na dauko shi ya kumbura. |
Step 6 |
Sai na dauko non stick na zuba mai kadan sai na zuba barter din sinasir din. |
Step 7 |
3 mint Sai na kwashe. |
Step 8 |
Haka nayi tayi har nagama.nayi serving da miyar alaiyahu. |