egusi soup surprise recipe main photo

African Dish Potato masa


West African Foods Potato masa

West African Foods: Potato masa


Potato masa Ingredients

1 Irish potato.
2 Albasa.
3 Attaruhu.
4 Kwai.
5 Curry yarda kike bukata.
6 Spice.

Cooking Step by Step

Step 1 Ki samu dankali ki fere shi,ki yankashi kanana,saiki wanke ki zuba atukunya tare da maggi,ki dafa,inya dawu saiki sauke ki jajjaga attaruhu,albasa,ki zuba acikin bowl,ki fasa kwai,kisa maggi,curry,spice,ki juya sosai ko ina y hade saiki zuba dankalin ki acikin ruwan kwan ki kara juya ko ina.
Step 2 Saiki dauko tandar waina ki zuba mai inyay zafi saiki debi hadin wainar ki ki zuba acikin tandar.
Step 3 Saiki juya intayi amma kibarta t soyu sosai.
Step 4 Saiki sauke.
Step 5 😋😘.
More african dish:  Traditional African Foods Potato masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *