Zaki fasa kwanki a bowl ki zuba maggi, curry, spices,dankalinki da kika dafa kika yanka cubes, carrot,peas da attaruhu da albasa da kika jajjagah ki hade duka ki juya sosae su hade..
Step 2
Saeki zuba oil kadan a kowane gida na tandar masa dinki yayi zafi sannan ki zuba hadinki a kowane gida kamar hka.
Step 3
Idan side daya yayi saeki juya dayan side din kamar dae yadda ake masa Idan yayi saeki cire and enjoy..
Step 4
Nan ga egg masa dinmu tayi kuma ga yadda cikinta yayi tna da dadi sosae kuma zaki iyah ci koda da kunu ne..