West African Foods: Carrot rice with vegetable soup
Carrot rice with vegetable soup Ingredients
1 |
Rice4cups. |
2 |
4 Carrot. |
3 |
8 Attaruhu. |
4 |
4 Albasa. |
5 |
1 cup Mai. |
6 |
1 Tomato paste. |
7 |
8 Maggi. |
8 |
4 Garlic. |
9 |
1/2 Chicken. |
10 |
1/2 Cabbege. |
Cooking Instructions
Step 1 |
Dafarko na dafa shinkafata bayan ta dahu nai greating carrot dina na zuba.. |
Step 2 |
Nai blending attaruhu da albasata ta na hada da tomato paste dina na soya already inada soyayyiyar kazata, na zuba.. |
Step 3 |
Nasa maggi garlic da dan spices na rufe.. |
Step 4 |
Na tanka cabbege dina manya na zuba ya turara sau 1 na juya na sauke, sbd banason ya narke.. |