Zaki gyara kazarki ki yankata kanana Amman ba kananu sosai ba sai ki wanketa.ki daka tafarnuwa da masoro da citta sai ki shasshafeta (kazar) dasu..
Step 2
Kiyayyanka su albarsa,lawashin,caras din da sauran kayayyakin yankan sikari(diced).
Step 3
Ki hada duk kayan da kika yayyanka da kazarnan a tukunya Amman banda lawashin gaba daya dakuma cucumber sai ki zuba ruwa acikin tukunyar ki Dora akan wuta..
Step 4
Zakirinkajin kamshin dahuwarsu sai kiduba kiga sun fara laushi idan aunkusan dahuwa sai ki zuba dandanonki(seasoning s) dinki da lawashinki da cucumber..
Step 5
Kibarshi na mintuna Kamar 3 sai ki sauke kiyi serving.ko da bread,chips,cousous da sauransu..