Zaa samu tukunya a zuba kifin gwangwani a ciki se a kawo nama a yanka shi a tafasa shima a zuba a ciki se a kawo se a kawo jajjagaggen ataru da albasa d maggi kadan duk a zuba a ciki minti UKU se a kawo kwai a zuba a juya se a sauke..
Step 2
Se a kawo cabbage a yankashi,Carrot kuma a gurza green peppe ma a yanka se a zuba a mazubi a Sa mayonnaise a zuba a kai a juya..
Step 3
Se a kawo slice bread din a shave shi da mayonnaise se a yaryada ketchup a kai se a kawo su cabbage din d aka hada a zuba a kai a kawo kifin da aka hada ma a dora a kai idan yayi yadda akeso se a kara dora wani bread din akae a rufe..