
West African Foods: Coconut jollof rice
Coconut jollof rice Ingredients
1 |
rice. |
2 |
plum of tomatoes. |
3 |
Scotch bonnet. |
4 |
red bell pepper. |
5 |
medium sized spring onions. |
6 |
Garlic. |
7 |
Black pepper. |
8 |
Maggi (prefered maggi with doli). |
9 |
Coconut milk. |
10 |
Curry. |
11 |
Thyme. |
12 |
Meat stock. |
13 |
Fish. |
14 |
Tinned tomatoe. |
15 |
Veg/oil. |
Cooking Guidances
Step 1 |
Idan Ki wanke shinkafanki ta fita tas,sai kisa ruwa a tukunya ki Dora kiyi parboiling. |
Step 2 |
Kiyi blending kayan miyanki I.e Attarugu,tattasai,albasa da tafarnuwa. |
Step 3 |
Sai ki dora tukunya a wuta kisa Veg/oil da chopped albasa da crushed chopped garkic kiyi fryinga har ya zama translucent. |
Step 4 |
Zakiyi adding markadaddun kayan miyanki ki soya har sai mai ya fito. |
Step 5 |
Sai kiyi adding tinned tomatoe naki thyme,curry,da spices,black pepper naki ki juya,ki soya har na tsawon 2mins. |
Step 6 |
Zaki zuba meat stock da coconut milk naki sai ki zuba shinkafanki ki rufe. |
Step 7 |
Idan ya kusa tsotse ruwan sai kiyi adding spring onions naki da kifi. |
Step 8 |
Idan ya ida dahuwa sai ki sauke kiyi serving. |