Dafarko ki dora ruwanki akan wuta kibarshi ya tsafasa saeki wanke shinkafarki ki zuba.
Step 2
Idan tai have done saeki sauke ki tace ta ki maida kan wuta amma ki rage wutar ki sae ki xo dama kin goga kwakwarki sae ki xuba ruwan daedae yadda xae qarasa dafa miki rice.
Step 3
Inkinaso saeki xuba har abin kwakwar da kika goga nima nan har ita nasa sannan ki goga carrot ki sa kisa peas shikenan idan ta tsotse xakiji tana ta qamshi to tagama dahuwa kenan sae aci da miyar da akeso by nafcy.